Connect with us

News

A jira ni, zan bayyana matsayata cikin mako guda — Shekarau

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

 

 

 

 

Advertisement

 

 

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanatan Kano ta tsakiya, Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau, yace rashin cika alkawarin da suka kulla kafin shigarsa jam’iyyar NNPP ya sanya magoya baya ke hasashen ficewa daga jam’iyyar.

Jawabin hakan ya fito ne daga bakin mai magana da yawun Shekarau, Dr. Sule Ya`u Sule, dukda cewa ya musanta rahoton da ake yadawa cewa zasu bar NNPP.

”A halin yanzu dai jama’a su yi watsi da duk wani labari a kan siyasar Malam Ibrahim Shekarau. A cikin makon nan da muke ciki za mu ba da cikakken bayani game da Siyasar Gidan Sanata Malam Ibrahim Shekara,” inji Dr. Sule Ya’u Sule

Sule yace an kafa kwamiti mai mutane talatin domin tattaunawa akan batun kafin yanke hukunci.

Advertisement

Sauran bayanai nanan tafe…

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending