Connect with us

Opinion

Mezai Faru Da ASUU idan Tashiga Tsarin IPPIS?

Published

on

Daga yasir sani abdullahi

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Babu Son Kai Ko Nuna Goyon Bayan Wani Bangare Domin Kuwa Da ASUU Da Gwamnati Duk Gwamnatin Ne! Kuma Duka ASUU Uwace Gare mu kamar Yanda Gwamnatin Ma Uwa Ce!

Advertisement

1•Da’a ce ASUU Ta Amince Da Shiga Tsarin IPPIS Da Daga Wannan Shekarar Kudin Registration a Jami’o,in Gwamnatin Tarayya Zai Haura Naira Dubu Dari(100,000)

2•Da ASUU Tashiga Tsarin IPPIS Da Daga Wannan Shekarar Gwamnatin Tarayya Ce Zata Dinga Nadawa Da Cire Vice Chancellor’s

Advertisement

3•Da ASUU Tashiga Tsarin IPPIS Da Daga Wannan Shekarar Jami’o,in Nigeria Zasu Gagari Masu Karamin Karfin Da a Yanzu Suna iya Zuwa Jami’a Da Karfin Hali

4•Da ASUU ta Amince da Shiga Tsarin IPPIS Da Dawainiyar Kashe Kudade Ga Dalibai ta Karu a Jami’o,in Gwamnatin Tarayya

Advertisement

5•Da ASUU ta Amince da Shiga Tsarin IPPIS Da Siyasa Zata Samu Gindin Zama a Jami’o,in Gwamnatin Tarayya.

6•Da ASUU tashiga Tsarin IPPIS Da Depertments Dayawa Zasu Mutu a Jami’o,in Gwamnatin Tarayya

Advertisement

7•Da ASUU tashiga Tsarin IPPIS Da Ansamu Karancin Malamai (Farfeshoshi) a Jami’o,in Gwamnatin Tarayya

8•Da’ace Gwamnatin Tarayya Taci Nasarar Shigar Da ASUU Tsarin IPPIS Da Gwamnatin Zata Rage Kashe Kudade Akan Jami’o,in ta

Advertisement

9•Da’ace Gwamnatin Tarayya Taci Nasarar Shigar Da ASUU Tsarin IPPIS Da Karfin iko Da Jami’o,in zai Karkato Zuwa Hannun Ta

10•Da’ace Gwamnatin Tarayya Taci Nasarar Shigar Da ASUU Tsarin IPPIS Da Ansamu Yawaitar Malaman Jami’o,in Gwamnatin Tarayya a Fadin Kasar Nan

Advertisement

11•Da’ace Gwamnatin Tarayya Taci Nasarar Shigar Da ASUU Tsarin IPPIS Da Masu Digiri Nabiyu Dana Uku Wanda Basu Samu Aikin Koyarwar Jami’o,i ba Zasu Samu Aikin Koyarwar

12•Da’ace Gwamnatin Tarayya taci Nasarar Shigar da ASUU Tsarin IPPIS Da ASUU Zata Koma Yar Kallo a Sha’anin Gudanarwar Jami’o,in Gwamnatin Tarayya
Allah Ubangiji Kaci Gaba Da Samawa Dukkan Dalibai Sauqi a Harkokin KaratunMuKuma Kabamu ilimi Mai Amfani.

Advertisement

 

INDARANKA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending