News
Gobara ta tashi a gidan rediyon Abuja
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
An samu tashin gobara a gidan rediyon Eagle FM da ke Logokoma, Abuja, babban birnin tarayya, ranar Litinin da yamma.
An ga wutar da ta tashi tana ci a rufin ginin tashar.
An tattaro cewa ba a samu rahoton asarar rayuka ba.
Ɗan Afirka ta Kudu ya yi gudun kilomita 90 sabo da soyayya
Kakakin Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya, Paul Abraham, shi ma ya tabbatar wa wakilinmu afkuwar gobarar.
Ya kara da cewa an tura jami’ai zuwa wurin.
Ana kokarin kashe gobarar.
Punch
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
