Connect with us

News

Fadar shugaban kasa ta caccaki gwamnan jahar benuwe Samuel ortom

Published

on

Samuel ortom

Daga Yasir sani Abdullahi

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani a kan ikirarin da gwamnan jihar Binuwai Samuel Ortom ya yi, yayin hira da wata kafar yada labarai cewa wani babban jami’in tsaro ya sanar da shi cewa Shugaba Muhammadu Buhari  ya umarci jami’an tsaron kasar, a kan kada su dauki matakin murkushe Fulani makiyaya, da ake zargin su na da hannu a tashin hankalin baya baya nan.

Advertisement

 A bayanne ta ke cewa Fadar shugaban kasa  bata ji dadin kalaman da suka fito daga bakin gwamnan ba .

 Kakakin fadar Shugaban kasa Garba Shehu ya bayyana kalaman nasa a matsayin maganar da ba ta da tushe balantana makama.

Advertisement

Ya kuma kalubanci gwamnan a kan ya bayyana sunayen jami’an tsaron da suka fada masa haka.

Idan ya Isa shi jarumine tom ya bayyana mana sunan jami,in sojan da yabashi wannan labarinn kamar yadda yayi ikirari da farko ko Kuma yayi shiru da bakin sa

Advertisement

Fadar shugaban kasan tace kasar na fama da tashe tashen hankula adan haka bai kamata ace wasu Yan siyasa su Dunga bada irin labarukann ba Dan raba kan Al, umma

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending