Connect with us

News

Breaking news EFCC ta kama kakakin majalisar Ogun a filin jirgin saman Legas

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Hukumar EFCC ta kama kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo a filin jirgin sama na Muritala Muhammad da ke jihar Legas.

Advertisement

Wakilinmu ya tattaro cewa an kama Oluomo ne bisa zargin da ake masa na laifukan kudi.

Liverpool ta sha da kyar a hannun Newcastle a Anfield

Advertisement

Wani ma’aikaci a majalisar wanda ya nemi a sakaya sunansa ya ce jami’an ‘yan sanda ne suka dauke kakakin a safiyar yau a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da ke Ikeja a Legas.

Majiyar ta ce Oluomo na ci gaba da yin tozali a hannun hukumar.
An ce ya na cikin jerin sunayen hukumar da ake nema ruwa a jallo biyo bayan rashin amsa gayyatar da EFCC ta yi masa a lokuta da dama.

Advertisement

An zarge shi da wasu da laifin yin jabun sa hannun sa da kuma takardun kudi na majalisar.

Yunkurin samun tabbaci daga hukumar EFCC ya ci tura, kamar yadda kakakin ofishin shiyyar Legas, Ayo Oyewole, ya ki amincewa.

Advertisement

 

 

Advertisement

Punch

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending