Connect with us

News

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan fashin daji biyu a Kaduna

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Rundunar Sojin Najeriya mai yaki da ‘yan fashin daji a jihar Kaduna ta ce ta kashe wasu ‘yan fashin daji biyu a yankin Birnin Gwari, a kokarin da rundunar ke yi na fatattakar ‘yan fashin daga yankin.

 

Advertisement

Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ambato Kwamishinan al’amuran cikin gida na jihar a wata sanarwa da ya fitar yana na cewa sojojin sun fara wani atisaye a yankunan Birnin Gwari da Sabon Layi da Kuringa, da Maganda, da Farin ruwa.

Breaking news EFCC ta kama kakakin majalisar Ogun a filin jirgin saman Legas

Advertisement

Ya kara da cewa ‘yan fashin dajin sun gamu da ajalinsu ne bayan da suka yi arangama da dakarun sojin Najeriya a garin Farin Ruwa.

 

Advertisement

Kwamishinan ya ce gwamnatin jihar Kaduna na yaba wa dakarun sojin game da samun nasara da suke yi a wannan atisaye a yankin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending