Connect with us

News

An ceto mutum 27 da aka yi yunkurin safarar su zuwa Libya daga Kano

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta ceto mutum 27 da aka yi yunkurin safarar su daga Kano zuwa kasashen waje

Advertisement

 

Kwamandan hukumar da ke yaki da safarar mutane ta Najeriya reshen jihar Kano (NAPTIP), Abdullahi Babale, ya ce an dauko mutanen ne daga jihohin Oyo da Osun, da Kogi da Ekiti da Legas, da kuma Ogu

Advertisement

‘Likita Daya Ne Ke Duba Marasa Lafiya 16,529 A Kano’

Kuma shekarunsu sun fara ne daga 19 zuwa 40, sannan mata 23 ne sai maza hud

Advertisement

 

Ya kuma kara da cewa masu safarar sun yi yunkurin ketarawa da mutanen ne zuwa Libya don nema musu aik

Advertisement

 

Ya fada wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa za su gurfanar da wadanda ake zargin a gaban kotu, su kuma hada mutanen da yan uwans

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending