News
Girbi: Manoma na kokawa bisa satar amfanin gonarsu.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Manoman sun ce da zarar sun yi girbi barayi na zuwa cikin dare tare da kwashe musu amfanin su na gona
Manoman sun ce da zarar sun yi girbi barayi na zuwa cikin dare tare da kwashe musu amfanin su na gona
Barazanar Harin Ta’addanci Ta Jawo Rufe Kasuwanni A Neja
Rahoto na baya-bayanan daga hadin-gwiwar kungiyoyin manoman Nigeria, na gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a gonakin arewacin kasar.
Wannan na zuwa ne, daidai wannan lokacin na girbi, satar hatsin da rahoton ke cewa zai shafin girbin bana ta fannin karanci da tsadar chimaka.
-
News16 hours ago
Jam’iyyar Labour Party Ta Yi Alkawarin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje A Kano
-
News3 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
