Connect with us

News

YANZU-YANZU: Manya lauyoyi masu muƙamin SAN su 19 sun lashi takobin taimakawa Atiku kyauta

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 10 20 at 1.48.05 PM

 

 

Manya lauyoyi masu muƙamin SAN su 19 sun lashi takobin taimakawa Atiku kyauta don kishin kasa, don kalubalantar nasarar Tinubu.

Ga sunayensu kamar haka 👇
Chief Chris Uche (SAN), Mr. Paul Usoro (SAN), Tayo Jegede (SAN), Ken Mozia (SAN), Chief Mike Ozekhome (SAN), Mahmood Magaji (SAN), Joe Abraham (SAN), Mr Chukwuma Umeh (SAN), Dr. Garba Tetengi (SAN) and Chief Emeka Etiaba (SAN)

Chief Goddy Uche (SAN), Prof. Maxwell Gidado (SAN); the National Legal Adviser of the PDP, A. K. Ajibade (SAN), Mr. O. M. Atoyebi, (SAN), Mrs. Nella Rabana (SAN), Paul Ogbole (SAN), Nuremi Jimoh (SAN), da Abdul Ibrahim (SAN).”

Wa’yannan sune manya lauyoyin da zasu tsayawa Atiku Abubakar wajen Shari’ar da za’a gabatar kamar yadda a bayyanawa majiyar Jaridar Trust

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending