News
Kotu ta Haramtawa NBC Cin Tarar Tashoshin Watsa Labarai
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta haramtawa hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC cin tarar gidajen yada labarai a Najeriya, kamar yanda jaridar The Cable ta rawaito.
Advertisements
A hukuncin da ya yanke ranar Laraba, James Omotosho, shugaban alkalin kotun, ya ce hukumar NBC ba ta da hurumin yanke hukunci.
Advertisements
Advertisements
Alkalin ya yi watsi da tarar da NBC ta kakaba wa tashoshin watsa labarai 45 a ranar 1 ga watan Maris din shekarar 2019.
Advertisements
-
News1 day ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
