Connect with us

Opinion

Ya kamata mawaka su maida hankali akan wakokin fadakarwa bana sharholiya ba….JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM.

Published

on

DAGA JAMILA MUHAMMAD IBRAHIM

 

Advertisement

Waka hanya ce da ake fadakarwa da nishadantuwa a cikin ta, sai dai akwai tarin banbance banbance a tsakanin wakokin da dana yanzu.

Mawakan da sunfi maida hankali akan wakokin nasiha da gyaran tarbiyya,a dayan hannun kuwa mawakan yanzu sunfi maida hankali akan wakokin sharholiya da suka da kuma habaice habaice.

Advertisement

Jaridarindaranka tayi duba izuwa ga mawakan da suka yi shura wajen fitar da waka da take taimakawa al’umma wajen gyaran tarbiyya’ irinsumarigayishata,barman choge, dan kwairo, dan maraya, oji da dai sauransu.

Saudiyya Ta Zartar Wa Wanda Ya Kai Wa ’Yan Sanda Hari Hukuncin Kisa

A inda a zamanin yanzu mukeda masu kamantawa irinsuAMINU ALAN WAKA da NAZIR M AHMAD, wajen fitar da wakoki na zamani masu kunshe da sakonni na fadakarwa da wa’azantar da al’umma.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending