Connect with us

News

Matakan Tinubu 12 Na Wadata Ƙasa Da Abinci

Published

on

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sanar da matakan gaggawa 12 da zai ɗauka domin wadatar da al’ummar Najeriya da abinci.

Ya ce hakan ya biyo bayan tashin gwauron zabin da farashin kayan abinci ya ke yi.

Advertisement

Ka yi nazarin akan manufofinmu na ilimi kafin yin suka, Kiru ya mayar da martani akan sabon kwamishinan ilimi

Kakakin shugaban ƙasa Dele Alake ya bayyanawa ƴan jarida jerin matakan a ranar Alhamis.

Rabawa manoma da magidanta taki da hatsi nan take.

Advertisement

Tabbatar da haɗin gwiwa tsakanin ma’aikatar noma da ma’aikatar albarkatun ruwa domin bunƙasa noman rani da damina.

Kafa Hukumar Amfanin Gona ta Ƙasa domin daidaita farashi da samar da rumbunan adana abinci na ƙasa.

Advertisement

Ƙara samar da tsaro ga gonaki da manoma.

Bunƙasa rawar da Babban Bankin Ƙasa ke takawa wurin samar da jari ga manoma da masu sarrafa amfanin gona.

Advertisement

Inganta ƙasar noma hekta 500,000 domin noman rani da damina.

Bayar da lamuni mai sauƙi ga manoma da makiyaya.

Advertisement

Bunƙasa harkokin sufuri da adana amfanin gona.
Kyautata harkokin cinikin amfanin gona bisa haɗin gwiwa da hukumar kwastan.

Tuttuɗo ƙarin ma’aikata da sababbin ayyuka a fannin noma.

Advertisement

Tabbatar da cewa duk ɗan Najeriya yafi ƙarfin abin da zai

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending