News
Yau Alhamis Kotun Koli A Zata Yanke Hukunci Kan Shari’ar Zaben Shugaban Kasa Na 2023
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da Labour, Atiku Abubakar da Peter Obi, A yau ne za su san makomarsu yayin da kotun koli ke shirin yanke hukunci a karar da suka shigar ta kalubalantar ayyana Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben da ya gabata a watan Maris na wannan shekara.
Sun kai jam’iyyar APC da dan takararta kara kotu bisa Ikirarin wasu wasu kura-kurai da dama
Shugaba Tinubu ya naɗa sabbin kwamishinonin INEC na jihohi guda tara
A ranar Laraba ne kotun da dukkan bangarorin da abin ya shafa suka tabbatar da ranar yanke hukuncin.
A wani labarin kuma Shugaba Tinubu ya naɗa sabbin kwamishinonin INEC na jihohi guda tara
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir zuwa amfani da Gas nan da watanni 36 masu zuwa.
Karaminin ministan Mai, Ekperikpe Ekpo ne ya baiyana haka a yayin baje kolin mai da iskar gas na shekarar bana wanda ake gudanarwa a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.
A wata sanarwa da kakakinsa Louis Ibah ya fitar, ya baiyaan cewar a yanzu haka anyi kawance da kanfanoni masu zaman kansu domin kawo kayayyakin da za’a yi amfani dasu wajen sauya akalar motocin nan da watanni 9 masu zuwa.
Ya ce matakin wani yunkuri ne na inganta yin amfani da Gas a tsakanin motocin kasar a maimakon Man fetir da suka dogara dashi.
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Mai Safarar Makamai, Sun Kwato Harsasai 637 A Kaduna
-
News7 days ago
Jami’an NSCDC Sun Cafke Mutane Biyu Da Saniyar Da Ake Zargin Ta Sata Ce A Kano
-
News4 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
