News
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da nasarar zaɓen ɗan majalisar tarayya na Kura/Madobi/Garin-Malam
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Kotun Daukaka da ke Abuja, a yau Litinin ta tabbatar da nasarar zaɓen Dr Yusuf Datti, na jam’iyyar NNPP, a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kura/Madobi/Garin-Malam.
Ba Zamu Maimata Kuskuren Biyan Jami’nmu Ba A Wannan Karon-INEC
Wani hadimi ga Gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Adam, wanda yake cikin kotun a halin yanzu, shi ne ya wallafa labarin a shfinsa na Facebook.
Ya ce Kotun Ƙolin ta ce tirabunal ta Kano, wacce ta ƙwace kujerar Datti ta baiwa Musa Iliyasu Kwankwaso, na jam’iyyar APC, ta tafka kura-kurai a hukuncin da ta ya ke.
Ƙarin bayani na nan tafe…
Advertisements
