Sports
Zan Bar Liverpool A Karshen Kakar Bana -Jurgen Klopp
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana daukar matakin barin kungiyar dake buga gasar Firimiya ta kasar Ingila a karshen kakar wasa ta bana.
Ya bayyana hakane yayin da yake amsa tambayoyin yan jarida a yau Juma’a,inda ya bayyana daukar wannan mataki a matsayin abu mai wahala a garashi.
Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum hudu suka yi garkuwa da wasu a Zurmi
Zan bar Liverpool domin in tafi in canza sabuwar rayuwa Idan wannan kakar wasanni da muke ciki ta kare inji Klopp wanda yazo Liverpool a shekarar 2015.
Ya samu nasarar lashe manyan kofuna da suka hada da Uefa Champions League da kuma Premier League wanda kungiyar bata taba lashewa ba tun bayan canza masa suna
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
