Connect with us

News

Ɓangaren Shari’a Ita Ce Babbar Matsalar Mu a Ƙasar Nan Ba INEC Ba- Peter Obi

Published

on

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya ce babbar matsalar dimokuradiyyar Najeriya shi ne ɓangaren shari’a ba INEC ba.

Advertisement

Peter Obi ya bayyana haka ne a wajen taron tunawa da marigayi Justice Anthony Aniagolu karo na biyar a jami’ar Godfrey Okoye da ke Enugu kamar yanda Jaridar Vanguard ta ruwaito

Da Dumi-Dumi: Kotu Ta Hana Belin Wani Babban Jami’in Crypto Gambaryan

“A duk lokacin da ake batun matsalar dimokuradiyya a ƙasar nan babu abinda ke zuwa mana a rai sai INEC.

Advertisement

“Amma kuma mu sani cewa INEC ba ita ce matsalar mu ba,babban matsalar mu shine bangaren shari’a. Ma’aikatar shari’a ita ce babbar barazana ga Najeriya. Idan harkar shari’ar ta gyara komai ma zai gyaru.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending