Connect with us

News

Makarantar Madarasatul Ajyalul Mustaqbal Litahfizil Qur’an Waddirasatil IslamiyyA Za Tayi Bikin Saukar Karatun Alqur’ani Ga Dalibanta

Published

on

Makarantar Madarasatul Ajyalul Mustaqbal Litahfizil Qur'an Waddirasatil IslamiyyA Za Tayi Bikin Saukar Karatun Alqur’ani Ga Dalibanta

DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Makarantar Madarasatul Ajyalul Mustaqbal Litahfizil Qur’an Waddirasatil Islamiyya za tayi bikin saukar karatun Alqur’ani ga dalibanta karo na Uku.

Dalibai Maza 4 da Mata 35 sai Hafiza 1 zasu gabatar da karatun Alkur’ani , sannan an yi jawaban zaburar da daliban game da muhimmancin neman ilimin addini da na zamani ta yadda rayuwa za ta zamo mai albarka.

Gwamnatin Kano Ta Himmatu Wajen Kawar Da Cutar Polio – Kwamared Aminu Abdussalam

Bikin saukar karatun wanda zai samu halartar manyan baki da ga Jihar Kano da wadansu manyan baki daga sassan kasar nan, shi ne na Uku da makarantar ta gudanar tunda aka fara karatun Alkur’ani da fannin Islamiyya a cikinta.

Taron Bikin saukar karatun wanda za ayi a Sheka Unguwar Kudu Transformer dake Karamar Hukumar Kumbotso Ranar Asabar 7/12/20245/6/1446AH da misalin 9:00am na Safe zuwa 12:00 na Rana a Sheka Sabuwar Abuja Titin Gidan Garbu, Filin Kuka

 

Advertisement

 

UBAN TARO

 

Alh. Lawan Rabi’u Dan Baba

 

SHUGABAN TARO

Advertisement

 

Alaramma sani hamisu

 

MAI MASAUKIN BAKI

 

1-Alh. Lawan Auwal Sharif (Yariman dan Ruwatan Kano)

Advertisement

 

MANYAN BAKI NA MUSAMMAN

 

1-Hon. Gali Umar (Basaf)

 

2- Hon. Usman Abubakar Larba

Advertisement

 

3- Eng. Bello Sani Gwarzo

 

4- Hon. Abba Na Barau

 

MALAMAI MASU JAWABI

Advertisement

 

Mal. Hassan Isah

 

Badamasi Yusuf Ta’alim

 

Mal. Mal. Usman Al’Amin (man Shekh)

Advertisement

 

Mal. Mahmud Ahmad (Lajna)

 

Mal. Sani Abubakar

 

(Limamin masjud Azzuwaid)

Advertisement

 

MALAMI MAI DARASU

 

Mal. Salisu Abubakar Darussalafiyya

 

MAI GABATARWA

Advertisement

 

Mal. Salisu Garba

 

MANYAN BAKI

 

1-Alh. Ubale Saraki

Advertisement

 

2-Alh. Isma’il nuhu Inshora

 

3- Alh. Ilyasu Abubakar

 

4- Mal. Maryam Usaibatu

Advertisement

 

5- Alh. Abdullahi Adam (A.A Magarya)

 

6-Alh. Sani Sharu

 

7-Alh. Shafi’u ya’u Bisi (Sarki)

Advertisement

 

8- Alh. A.A Bashir (Malan)

 

9. Alh. Ibrahim Dan Sarki

 

10-Alh. Gaddafi Muhammad (Yong Sheik)

Advertisement

 

11-Alh. Balarabe Musa (B.M Mai Karatu)

 

12-Alh. Isah Senegales

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending