News
Jaridar Inda ranka Na Gayyatar Yan Uwa Da Abokan Arziƙi Zuwa Wajen Daurin Auren Abokin Aikinsu – Usman Bandirawo
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen daurin auren Abokin huldarsu wato Usman Sagir Bandirawo.
Bandirawo dai ya kasance daya ne daga cikin mutanan dake baiwa jaridar Inda ranka gudunmawa ta fuskoki daban daban domin ganin jaridar taci gaba Inganta ayyukan ta.
Kuma ya kasan ce shine tsohon shugaban dalibai a makarantar kimiyyya da fasaha wato Kano State Polytechnic kuma dan takarar majalisssar jaha na karamar hukumar Dala a jami’ar ADP a shekarar data gabata.
Haka zalika Bandirawo dan gwagarmanaya daya ruke mukamai da dama, kuma ya kasance jagora ne da yake bada gudunmawa wajen ganin rayuwar Matasa ta Inganta.
Za’ayi wannnan daurin Auren ne a gobe Lahadi a Unguwar Badawa gidan Salati da misalin karfe Goma na Safe
Da fatan Allah Ubangiji ya bada ikon halarta amin summm amin
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
