Connect with us

News

Matar Da Aka Ce Ta Mutu Ta Farfado Ana Daf Da Yi Mata Jana’iza

Published

on

the 65 year old was discovered to be alive after temple staff heard faint knocks on the coffin

Wata matar mai shekaru 65 a Thailand, Chonthirot, ta ba da mamaki bayan ta farfado Kwanaki biyu bayan an ce ta rasu har ma ana daf da yi mata jana’iza, Chonthirot ta sake farfadowa a kasar bayan daukacin iyalinta sun yi imanin cewa ta rasu.

‎Matar ta kasance tana fama da rashin lafiya tsawon lokaci, kuma dan uwanta ya saka ta cikin kwantena sannan ya dauke ta tsahon kilomita 500 zuwa Bangkok don a yi mata jana’iza.

Advertisement

Datti Baba-Ahmed Ya Ce Ayyana Dokar Ta-Ɓaci Kan Tsaro Da Shugaba Tinubu Ya Yi “Bai Da Amfani”

‎ Sai dai lokacin da aka kawo ta Wajen jana’iza, ma’aikatan wajan suka ga idanunta suna motse sannan kuma tana motsa hannayenta kadan, abin da ya haifar da mamaki sosai.

‎Dan uwanta ya bayyana cewa matar ta dade tana kwance saboda rashin lafiya, amma an gano tana bugun gefen kwantena.

Advertisement

‎Ma’aikatan wajan su kai ta asibiti mafi kusa, kuma shugaban wajan jana’izaya ce za su dauki nauyin maganinta. ‎

 

Advertisement

 

AP NEWS 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending