News
Mun Gano Na’urorin Sauraren Sirrin Mutane a Gidan El-Rufai – ICPC
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa, Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission ICPC ta ce ta kwato wasu na’urori da ake zargin na sauraren sirri ne daga gidan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke Abuja.
A cewar takardun da hukumar ta gabatar a gaban kotu, ana zargin na’urorin na da damar yin kutsen tattaunawar da ake yi cikin sirri tare da samun bayanan tsaro masu muhimmanci.
Mun Gano Na’urorin Sauraren Sirrin Mutane a Gidan El-Rufai – ICPC
ICPC ta bayyana cewa an gudanar da binciken ne a gidan El-Rufai a gaban matarsa, Hadiza El-Rufai, da ɗansa, Mohammed Bello, inda aka ƙwato kayan da ake magana a kansu.
-
News1 day ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
-
News2 days ago
Ana Zargin Matar Aure Da Shaƙe ’Yar Kishiyarta Mai Shekara 3 Har Lahira
-
News6 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
