Connect with us

News

Malam Ibrahim shekarau ya karyata labarinn ficewar sa daga NNPP zuwa PDP

Published

on

Shekarau

Daga Yasir sani Abdullahi

Tsohon gwamnan kano Kuma senatan kano ta tsakiya Mai ci malan Ibrahim shekarau ya karyata  ta labarinn da ,ake yadawa zai Fuce daga jam,iyyar NNPP zuwa PDP

 

Mai magana da yawun Sanata Shekarau Dr. Sule Ya’u Sule shi ne ya bayyana hakan ga manema labarai cikin su har da kadaura24.

Dr. Sule Ya’u Sule al’umma su yi watsi da duk wani labari da ake yadawa game da Siyasar Gidan Sanata Malam Ibrahim Shekarau.

A cikin makon nan da muke ciki Zamu ba da cikakken bayani game da Siyasar Gidan Sanata Malam Ibrahim Shekarau saboda a wanke duk wani shakku a zukatan al’umma kan labaran da aka yada”. inji Dr. Sule Ya’u Sule

Advertisement

Da Sanyin safiyar talatar nan ne wata jaridar yanar gizo Mai suna Daily Nigerian ta rawaito shirin shekaran na ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP sakamakon tayin da Atiku Abubakar ya yiwa shekaran.

source of bustandaily

 

 

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending