News
Har yanzu ban mallaki gidan kai na ba, zaman haya nake – Inji Malam Ibrahim Shekarau
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Tsohon gwamnan Jihar Kano, kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya yi ikirarin cewar, har yanzu a gidan haya yake zaune a Abuja, kuma yayi fatan Allah ya hore masa kudi ya sai nasa na kashin kansa.
“Wallahi da mu zauna NNPP cikin rashin mutunci da zalunci, gara ma idan siyasar za mu daina mu daina in ji Ibrahim ShekarauShekarau ya bayyana hakane cikin wani faifan bidiyo, wanda zamu sanya muku shi anan kasa.
Malam Ibrahim Shekarau yace bai taba mallakawa kansa wani fili a lokacin da yake Gwamna a Jihar Kano ba, kuma yace hatta gidansa da yake zaune a jihar kano hukumar fansho ce ta gina masaShekarau ya yi tsokaci kan wani labari da ya karade shafukan sada zumunta na cewar, ya je har wajen Peter Obi domin a dauke shi a matsayin mataimaki.
Ko da ike Shekarau yace, duk Yan takarar nan sun naime shi da yazo ya zama mataimakin su amma ya ki.
Ga cikakken jawabin cikin bidiyo
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
