Connect with us

News

Buhari ya Kara jadda,da aniyar sa na kawo Karshen matsolin tsaro dake addabar Yan Nigeria

Published

on

Buhari

Daga Yasir sani Abdullahi

Shugaban kasa nigeria muhammadu buhari ya Kara jadda,da aniyar gwamnatin sa na kawo Karshen matsolin tsoro da kasar.nigeria ke fuskanta

Buharin ya,ce Yan bindiga da Yan ta,adda su ba ruha,ne bane su da kullim za,a ringajin tsoran su yace mutane ne su kamar kowa Kuma acikin Al,ummar mu suke fitowa su zama Yan ta, adda

Kuma ya,ce Yana umartar sojojin kasar da,suyi gwaggawar daukar mataki akan su domin samun kwanciyar hankalin Yan nigeria kamar yadda jaridar leadership Hausa ta rawaito

Shugaban ya bayyana hakan ne a Abuja a wajen taron hadin kan kasa, zaman lafiya da tsaro da cibiyar hulda da jama’a da abokan hulda ta Nijeriya ta shirya, mai taken “Tattaunawa don sake gina Gaskiya da aminci”

“Idan aka yi la’akari da rahotannin da ake samu da kuma labaran da suka fara fitowa a cikin ‘yan kwanakin nan, zan ce lalle jami’an mu sun ji kokenmu. A cikin kwanakin da suka gabata, tabbas kun ji labarin adadin ‘yan ta’adda da sojoji suka kashe, da kuma adadin wadanda aka Kubutar daga hannun masu garkuwa. a cewar sa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending