Connect with us

News

Magoya Bayan Shekarau Sun Bayyana Matsayin Su Kan Ficewa Daga Jam’iyyar NNPP

Published

on

Shekarau

 

Daga Yasir sani abdullahi

 

 

 

 

Advertisement

 

 

Dubban ‘yan siyasa da masu rike da mukamai da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP tare da Sanata Ibrahim Shekarau sun ce za su ci gaba da zama a jam’iyyar.

Jarodar Daily Post ta rawaito cewa, Sun bayyana shirinsu na ganin jam’iyyar NNPP ta samu nasara a zaben 2023 a Kano da ma fadin kasar nan.

Shekarau wanda tsohon gwamna ne kuma dan majalisar dattawan jihar Kano ta tsakiya ya koma jam’iyyar PDP.

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, A ranar Talatar nan ne wasu ‘yan siyasa kimanin 45 suka ki fitar, bayan wani taro kan sauya shekar sun jaddada biyayyarsu ga jam’iyyar NNNP karkashin jagorancin Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending