News
Tarayyar Turai na duba yiyuwar daukar mataki kan makamashi
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Wasu takardu da BBC ta gani sun nuna yadda Tarayyar Turai ke duba yiwuwar daukar tsauraran matakai domin shawo kan matsalar tsadar makamashi.
Daftarin na kunshe da tsayar da farashi na wucin-gadi, da rage amfani da wutar lantarkin da kuma taimaka wa kasuwar makamashi.
Kotun Koli Ta Kasar Kenya Ta Amince Da Nasarar William Ruto
Ana cikin damuwa sosai tun bayan da Rasha ta sanar da cewa ba za ta sake buɗe kafar tura gas Turai ba. Ministocin makamashin kasashen Turai za su gudanar da taro domin tattauna matsalar a cikin wannan satin.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
