News
Kwankwaso Ya Bude Makaranta A Garin Da Suka Shafe Shekara 30 Babu Makaranta
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Duk a cikin bikin murnar cika shekaru 66, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kaddamar da ayyuka a wannan rana, (23rd October, 2022) na Makarantar firamare,

transformer na wutar lantarki da kuma babban rijiyar burtsatse (borehole) kyauta ga al’ummar garin Dorawa dake karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa.
An yi bikin bude gida 804 da gwamnatin jihar Borno da hukumar UNDP suka gina

Garin ya kasance shekaru 30 babu makaranta kuma shekaru 3 babu wutar Lantarki. Ya gina makarantar kuma ya bada kayan aiki sannan kuma ya dauki nauyin malamai 10 wadanda zasu dinga koyarwa a makarantar.
Dandazon al’ummar garin sun ziyarci bikin bude ayyukan.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
