Connect with us

News

NAFDAC ta yi gargadi kan jabun maganin Augmentin

Published

on

Augmentin

DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na Najeriya – NAFDAC ta yi gargadin cewa akwai jabun maganin Augmentin a cikin kasar.

A cewar NAFDAC jabun maganin na da illa ga lafiya dan adam.

Liverpool da Moukoko sun kusa daidaitawa, Kane da Son na tunanin barin Tottenham saboda Conte

Hukumar ta ce jabun maganin an yi shi ne a watan Afrilun 2021 kuma zai daina aiki a watan Afrilun 2024.

NAFDAC ta ce akwai kura-kura kan yadda aka yi rubuta a jikin kwalin maganin na jabu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending