News
Gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi dake kano
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa da ke Kano a Najeriya.
Kawo yanzu dai ba a san musabbabin tashin wutar ba, to sai dai wani mai shago a kasuwar ya shai da,wa wakilin mu Muhammad Muhammad zahradden cewa wutar lantarki ce ta haddasa tashin gobarar
Qatar 2022: Sabbin Abubuwa 7 A Gasar Kofin Duniya
Wakilin mu ya ce haryanzu wutar tana ci tom ammadai hukumar kashe gobara ta jahar kano sunua,nan suna bakin kokarin ,su
Kasuwar sunga dai kasuwace babba dake kano a arewa maso yammacin nigeria a Kuma kasuwace wacce ake sayar da kayan abinci ko wanne kala
Advertisements
