News
Yawan matan da ke mutuwa yayin haihuwa a Afirka ya ƙaru – WHO
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ja hankalin duniya kan koma-bayan da ake samu na mace-macen mata masu ciki da ƙananan yara a ƙasashen Afirka.
Wani rahoto da hukumar ta fitar A ranar Alhamis ya yi hasashen cewa mata 390 ne za su dinga mutuwa yayin da suke ƙoƙarin haihuwa a dukkan haihuwa 100,000.
Gwamnoni sun maida wani martani, bayan Buhari ya zarge su da sace kudaden ƙananan Hukumomi.
Rahoton ya kuma ce wannan adadin ya ninka mizanin da aka shirya cimma wa har sau biyar daga yanzu zuwa 2030,.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
