Connect with us

News

Yan sandan Birtaniya sun kama dan kasuwar Rasha kan halasta kudin haram

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

Ƴan sanda a Birtaniya sun damƙe wani ɗan kasuwa ɗan ƙasar Rasha a gidansa da ke Landan.

Advertisement

An kama shi ne bisa zarge-zargen aikata laifuka ciki har da halasta kudin haram.

Ya Yi Bidiyon Tsiraici Don Name Wa Tinubu Nasara

Zuwa yanzu ba a bayyana sunan mutumin ba mai shekara hamsin da takwas. Haka kuma akwai wasu mutum biyu da su ma aka damƙe su.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending