Connect with us

News

An saki wanda ya kashe jarumin da ya yaƙi wariyar launin fata a Afrika ta Kudu

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Ma’aikatar shari’a ta Afirka ta Kudu ta tabbatar cewa an saki mutumin da ya kashe Chris Hani, jarumin da ya yi yaƙi da wariyar launin fata a ƙasar.

 

Advertisement

Matakin da Kotun Tsarin Mulkin ta ɗauka a watan da ya gabata na sakin Janusz Walus ya janyo cece-kuce da suka a Afirka ta Kudu.

Eden Harzard ya ajiye bugawa kasarsa wasa

Matar Mista Hani ta yi kakkausar suka kan matakin. A dai shekarar 1993 ne aka harbe Mista Hani.

Advertisement

 

Kisan na shi wani yunƙuri ne da bai yi nasara ba na miƙa mulki hannun farar hula daga mulkin tsirarun farar fata.

Advertisement

 

BBC ta rawaito cewa A makon da ya gabata ne, Mista Walus ya samu kulawar likitoci a gidan yari bayan da wani fursuna ya daɓa masa wuƙa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending