Sports
Argentina ta doke Netherlands, ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Tawagar ’yan wasan kasar Argentina ta tsallaka zuwa Matakin Kusa na Karshe bayan ta casa Netherlands a Gasar Kofin Duniya na Qatar 2022.
Mai tsaron gida Emiliano Martinez shi ne gwarzon Argentina a bugun daga kai sai mai tsaron gida, inda ya ceci bugun daga kai sai mai tsaron gida da ci 4-3 a bugun fenareti.
AFP
Advertisements
