Connect with us

News

Jam’iyya mai mulki a Jamhuriyar Nijar PNDS-Tarayya ta zabi sabon shugaba

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Jam’iyyar Party for Democracy and Socialism PNDS-Tarayya da ke mulki a Jamhuriyar Nijar ta zabi Foumakoye Gado a matsayin sabon shugabanta.

 

Advertisement

An gudanar da zaben ne ranar Lahadin da ta gabata, bayan an kwashe kwana biyu ana taron jam’iyyar a Tahoua.

Bala’in sanyi ya sa mutane sun kasa fita daga motocinsu a Amurka

Foumakoye Gado ya maye gurbin Mohamed Bazoum, wanda shi ke shugabancinta kafin ya zama shugaban kasar.

Advertisement

 

Tsohon ministan ya zama shugaba na uku na jam’iyyar PNDS bayan tsohon Mahamadou Issoufou da shugaban shugaban kasa mai-ci.

Advertisement

 

Foumakoye Gado ya rike mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar tun daga 2013.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending