News
Yanzu-Yanzu: Ganduje ya Kori Baba Impossible
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Gwamnatin jihar Kano ta Kori kwamishinan addinai na jiha Muhammad Tahar Adam Baba Impossible daga mukaminsa.
Jawabin korar na kunshe ne cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai Malam Muhammad Garba ya rattbawa hannu tare da rabawa manema labarai.
Advertisements
