News Ku daina karbar tsohuwar Naira – CBN Published 4 years ago on January 19, 2023 By KABIRU BASIRU FULATAN Share Tweet Facebook Twitter Pinterest LinkedIn WhatsApp Copy Link DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Bankin Najeriya CBN ya umurci jama’ar kasar da su daina karbar tsoffin kudaden da bankunan kasuwanci ke ba su, saboda ganin lokacin daina amfani da su na kara karatowa. Mataimakiyar Daraktan Sarrafa kudaden Bankin, Dr. Rekiyat Yusuf ta bayyana haka lokacin da take fadakar da ‘yan kasuwa a birnin Lokoja dangane da sabunta takardun kudin da bankin ya yi. PSG ta doke Al Nassr 5-4 a wasan sada zumunta. Yusuf ta ce, bankin nasu ya tanadi hukunci mai tsauri akan bankunan kasuwancin da aka samu suna ci gaba da bai wa jama’a tsoffin takardun kudaden wadanda za su daina aiki daga ranar 31 ga watan nan. Daraktar ta bukaci jama’a da su gabatar da korafi akan duk wani bankin kasuwancin da ya ci gaba da bai wa mutane tsoffin takardun kudaden ta kafar na’urar ATM, yayin da ta bukace su da gaggauta kai tsoffin kudaden bankin domin sauya musu su. Jami’ar ta ce babu dalilin da bankunan za su ci gaba da bai wa jama’a tsoffin takardun kudaden domin babban bankin ya yi tanadi na musamman wajen wadata su da sabbin kudaden da aka buga.Advertisement Yusuf ta yi bayani akan dalilan da suka sanya bankin sabunta kudaden da suka hada da dakile ayyukan ta’addanci da ayyukan masu garkuwa da mutane da cin hanci a tsakanin al’umma da kuma magance hauhawan farashin kayan masarufi. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn WhatsApp Copy LinkAdvertisements Related Topics:Cbnkudi Up Next Ronaldo ya sha naushi a fuska a wasansu da PSG Don't Miss CBN zai hukunta wasu bankuna a Kano kan sabbin kuɗaɗe Advertisement You may like CBN Ya Soke Lasisin Bankunan Microfinance 46 CBN Ya Musanta Samar Da Sabbin Takardun Kudin N5,000 Da N10,000 Kano Da Katsina, Sun Zama Sahun Gaba Wajen Matsalar Rashin Isassun Takardun Kudi Click to comment Leave a Reply Cancel replyYour email address will not be published. Required fields are marked *Comment * Name * Email * Website Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. Latest Popular Videos News57 minutes ago Daga Cikin Masu Neman Aikin Kwastam 573,680, Mutum 3,852 Kacal A Ka Dauka News4 hours ago KACCIMA Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Masu Ƙananan Sana’o’i Da Matashiya TV Ta Shirya A Kano News5 hours ago Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ƙarin Albashin Kashi 80 Ga Dakarun Soji News9 hours ago Gwamnatin Tarayya Ta Ba Jami’o’i Da Kwalejoji Umarnin Korar Ɗalibai Da Ke Da Alaka Da Laifin Garkuwa Da Mutane News10 hours ago Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano News4 weeks ago Hukumar Kula Da Harkokin Shari’a Ta Tilasta Wa Alƙali Ritaya Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Naira 250,000 A Kano News4 weeks ago Jigawa: Sama da Gine-gine 200 Sun Lalace Sakamakon Iska Da Ruwan Sama Mai Ƙarfi News4 weeks ago Wasu Fusatattun Matasa Sun Hallaka Wani Mutum Tare Da Kona Gawarsa Kan Zargin Satar Babur A Kano News3 weeks ago Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana News4 weeks ago Jami’an Ƴansanda Sun Kama Mahaifin Prince Adeyemi Adeniyi, Mutumin Da Ake Zargi Da Kafa Hukumar Bogi Trending News7 days ago Gwamnatin Kano Ta Umarci Masu Talla Da Masu Sana’ar Jari Bola Su Bar Karkashin Gadar Tal’udu News3 days ago Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku News3 days ago Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano