News
NDLEA ta ƙona tan 317 na tabar wiwi
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Hukumar da ke Hana Sha da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kai samame tare da ƙona wuraren ajiyar tabar wiwi a wasu dazukan jihar Edo da ke kudu maso kudancin ƙasar.
A wani saƙo da hukumar ta wallafa a shafinta na Tuwita ta ce ta ƙona tabar wiwi da nauyinta ya kai tan 317 a gidajen ajiye kayyaki tare da kama mutum huɗu da take zargi da hannu.
Kada ‘yan Najeriya su ɗaga hankulansu kan ɓarkewar cutar mashaƙo – NCDC
Haka kuma ta ce a wani samame na haɗin gwiwwa da hukumar EFCC sun samu nasarar kama kuɗaɗen ƙasar Amurka na jabu da suka kai dala 269,000.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
