Opinion
Kungiyar Gwale Student Association ( gwalsu ) Ta Gudanar da Sahihin zaben Shugabancin Kungiyar
Kungiyar Daliban gwale student association ta gudanar da zaben shugabancin kungiyar a jiya lahadi 22/1/2023 inda hayatu rufa, i hayatu yasamu nassara
Jaridar indaranka ya rawaito cewa An gudanar da zaben ne a harabar offishin hisba dake unguwar gwale inda hayatu rufa,I hayatu (ovserver) ya lashe Zaben shugabancin kungiyar da kuri,u Mafi rinjaye.
Haka Kuma abdulwahab sani Abdullahi (sidi ) ya lashe kujerar welfare na kungiyar gwale student association da kuri,u Mafi rinjaye.
Bayan kammala zaben shugabancin kungiyar Daliban shugaban kungiya yayi jawabi a gurin inda yayi alkawarin farfado da martabar kungiyar
Yayi Kuma alkawarin Maida kungiyar ta Daya a cikin kungiyoyin Daliba dake jahar kano.
Zaben ya gudana ne cikin kwanciyar hankali da lumana da kuma wal-wal ina wadanda aka zabe sunyi alkawarin aiki da kuwa batare da nuna banbance ba.
-
Uncategorized7 days ago
Samar Da Zaman Lafiya, Ayyukan Ci Gaba Sun Isa Shugaba Tinubu Ya Samu Wa’adi Na Biyu — Kwankwaso
-
News6 days ago
Aƙalla Mutane 40 Sun Mutu Bayan Kifewar kwale-kwale A Sokoto
-
News2 days ago
Pantami Da Yaransa Sun Fantama Min Ƙarya, Domin Babu Inda Na Ba Shi Haƙuri, Inji Hajiya Naja’atu Muhammad
