Connect with us

Opinion

Lokutan da ake so musulmi ya runga yin istiqfari :;cewar malam Mai anwaru

Published

on

 

Limamin masallacin’Juma’a Mai suna masjid anuwaru dake unguwar tudun Yola malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su yawaita istigfari, domin samun sauƙin rayuwa.

Advertisement

Malam , ya bayyana hakan, a zantwarsa da walikin mu Yasir sani Abdullahi

Mai anuwaru yace shi Allah subhanshu wata,,la shine yayi Umar,ni dayin istiqfari Kuma Allah yanada falaloli da dama Wanda dan Adam zaiyi domin ya Sami soyayyar Allah

Advertisement

Hakika Dan Adam yana,da zari Kuma Dan adan yanada sanka sa Kuma kowanne Dan Adam yanada irin nasa sabo shiyasa Allah subhanshu wata,ala yasan tabbas zamuyi sabo shiyasa Allah ya bamu mafutar yin istiqfari Kuma Allah yayi alkawarin zaiyi yafiya

Duk Wani Wanda ya aikata sabo ko ya sabawa Allah idan dai Kuma ya tuba Dan Allah to babu shakka Allah zai gafartamasa zanuban,sa cewar malan abdulkadir

Advertisement

Malamin yace kowanne lokaci bawai sai mutum yayi sabo bane zai tubarwa Allah ba domin Allah yanasan bawa Mai yawan ambatan,sa

Malam abdulkadir ya bayyana falalolin da
Kissoshi da Allah yakewa bayi masu yawan istiqfari

Advertisement

Daga cikin kissoshin da malam ya fada yace Allah zai saki Sama ruwa Sama ya sauka kamar da bakin kwarya noma yayi kyau za,a samu abinci babu zancen fari za,a Sami arzuki Mai amfani Duk Wani NAU,in kayan Jin dadi da abubuwan more rayuwar Allah

Sannan Kuma malamin yace Allah ya saukar da Aya acikin ayoyin,sa wacce take cewa duk masu yin istiqfari Allah zai basu ya,ya,ye masu albarka
Falalar yin istiqfari anan gidan duniya
Malamin yace idan dai Dan Adam ya lazamci yin istiqfari to hakika Allah zai yayewa mutum kuncin rayuwa tun daga gidan duniya

Advertisement

Falalar yin istiqfari ranar kiyama
Ya,ce duk Wani bawa da yake yin istiqfari tom zai shigar dashi aljannah

Lokutan da ake so musulmi ya runga yin istiqfari
Anaso Muslim ya rungayin istiqfari musamman lokacin isowar sallah asuba misalin Karfe hudu 4 har wayewar gari
Sannan akwai lokaci bayan sallar juma,a anaso bawa yarungayin istiqfari har bayan sallar magriba

Advertisement

Daga karshedai malam abdulkadir shehu Mai anuwaru yayi kira da dukkan Musulmai su yawaita Yin istiqfari

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending