Connect with us

News

Gwamnatin Sudan ta bayyana juyin mulkin ƙasar a matsayin kuskure

Published

on

Mataimakin shugaban gwamnatin riƙo da ke mulkin Sudan, Mohamed Daglo, ya bayyana juyin-mulkin sojoji na 2021 a ƙasar a matsayin kuskure.

A wani jawabin da ya gabatar a kafar talabijin, Mista Daglo, ya ce anyi amfani da shi wajen hambarar da tsohuwar gwamnati ta Omar al-Bashir, da aka yi wa juyin-mulki shekaru biyu da suka gabata.

Advertisement

Bayan Ƙorafin da NNPP tayi An Sauyawa Kwamishinan Yan Sandan jahar Kano Wurin Aiki

Ya ce ya aikata manyan kura-kurai, musamman goyon-baya juyin-mulkin baya-bayanan.

Yayin da yake yaba yarjejeniyar da aka cimma a watan Disamba na mayar da mulki hannun farar-hula, Mista Daglo ya alkawarta kawo sauye-sauye ta fuskar tsaro.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending