Connect with us

News

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta kama tare da holen masu laifuka 96 da suka hada da masu kwacen wayoyin Al’umma 52.

Da yake holonsu da yammacin wannan rana, Kwamishinnan Yan Sandan Jahar Kano CP Muhammad Usaini Gumel ya ce Rundunar ta kwato Wayoyi 76 a hannunsa da Tabar Wiwi, sai Motoci da Babubura masu asu kafa uku da kuma masu kafa biyu da sauransu

Advertisement

wata Mota ta kashe wani mutum a Amurka yana taimaka wa agwagi tsallaka titi

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending