Connect with us

News

Allah yayi wa Matar Dahiru Mangal Rasuwa.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Allah Ya yi wa matar hamshakin attajirin dan kasuwar  nan na Jihar Katsina, Alhaji Dahiru Mangal rasuwa.

Wakilinmu ya ruwaito cewa Hajiya Aisha Mangal ta rasu ne da Yammacin wannan Asabar.

Advertisement

Shin Ko Kun San Nawa Ne Farashin Motocin Da Za A Siya Ma Yan Majalisa?

Bayanai sun ce ta rasu ne a wani asibiti da ke Abuja inda ta yi ’yar gajeruwar rashin lafiya.

Sai dai ya zuwa hada wannan rahoto babu wani bayani dangane da shirye-shiryen jana’izarta.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending