News
Kungiyar ASUU Ta Koka Kan Kara Kudin Makaranta
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ya bukaci gwamnatin tarayya ta sake duba kan karin kudin makaranta da ake samu yanzu haka a makarantun Hadaka na kasar nan.
Ya bukaci gwamnati da ta yi abunda da ce domin samarwa matasa wanda sune shugabannin kasar nan a gobe, mafita wajen gudanar da karatunsu.
Yan Bindiga A Zamfara Sun Yi Barazanar Auren ‘Yan Mata 4 Da Ke Hannunsu
Osodeke ya kalubalanci matakin kara kudin makarantar da aka yi a makarantun Hadaka na kasar nan da kuma manyan makarantun da ake dasu.
Ya fadawa manema labarai cewa karin kudin zai yi babbar illa ga makomar karatu a kasar nan
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
