Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta yi barazanar ƙaddamar da yajin aiki na sai baba-ta-gani a jami’o’in jihohi 11, idan gwamnatocin jihohin da abin ya shafa ba...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta fara hada kan mambobinta dake jami’o’in kasar nan domin fara yajin aikin kasa baki daya. Kungiyar ta ce ta...
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da ake yi cewa ta kulla wata yarjejeniya da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), inda ta bayyana cewa duk wani...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta yi gargaɗi cewa za ta iya sake tsunduma yajin aiki saboda gwamnati ta kasa cika alƙawuran da ta ɗauka....
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sake jaddada bukatar ta ga Gwamnatin Tarayya da ta cika dukkan sharuddan yarjejeniyar da aka cimma tun a shekarar...
Kungiyar Malaman Jami’a ta Kasa (ASUU), reshen Jami’ar Nsukka (UNN), ta bayyana cewa za ta dauki matakin shari’a a kan Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’oin kasar nan na fama da matsalar karancin Ma’aikata, a yayin da dubban malaman manyan makarantun ke haurawa zuwa kasashen waje...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa (ASUU) ta raba kayan abinci ga ‘yan gudun hijira 320 da ke jihar Katsina a ranar Lahadi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da gwamnati ke kara kudaden jam’o’i a Najeriya, kungiyar ASUU ta yi martani mai zafi kan haka Shugaban kungiyar, Farfesa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ya bukaci gwamnatin tarayya ta sake duba kan karin kudin makaranta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen lauyan kare hakkin bil’adama Dr. Audu Bulama Bukarti, ya ƙalubalanci ƙungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU kan cewa ba su taɓa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta fara biyan malaman jami’o’in da suka balle daga kungiyar ASUU suka shiga sabuwar da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta yi fatali da tsarin nan na Gwamnatin Tarayya da take yi wa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i ta dakatar da yajin aikin da ta kwashe watanni takwas ana yi, kamar yadda PUNCH...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta ba kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) izinin daukaka kara...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar malaman jai’o’i ta kasa ASUU ta ce yi wa sabbin kungiyoyin kwadago rijista da gwamnati ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta garzaya kotun ɗaukaka kara da ke zamanta a Abuja, inda ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Ɗalibai, ƙarƙashin ƙungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta rufe hanyoyin da ke zuwa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin da zai duba bukatun Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU)...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatinsa ta warware yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i...