Connect with us

News

Dole Ne Shugabannin Afirka Su Sanya Bukatun ‘Yan ‘Kasa A Gaba Domin Magance Guguwar Juyin Mulki – Farfesa Fage

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Farfesan Kimiyyar Siyasa daga jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fage ya ce sabon salon juyin mulki a Afirka zai iya kawo karshen mulkin dimokuradiyya a Nahiyar.

Advertisement

Hakan na zuwa ne biyo bayan juyin mulkin da aka yi a yammacin Afirka da kuma tsakiyar Afirka.

Kansiloli A Jihar Ogun Sun Dakatar Da Chiyaman Bayan Shigabar Da Korafi Gaban EFCC Da ICPC Kan Gwamna Abiodun

Na baya-bayan nan da sojojin Gabon suka yi, ya sa an yi juyin mulki sau 9 a cikin shekaru uku da suka gabata

Advertisement

Da yake zantawa da wakilinmu  Victor Christopher, Farfesa Fage ya bayyana rashin jin dadin yadda dimokiradiyya a Afirka ke samun koma baya.

Sai dai Farfesa Fage ya jaddada cewa, domin hana cigaba da juyin mulki, dole ne shugabannin siyasa su karfafa hukumomin dimokuradiyya, da inganta shugabanci nagari, da habaka tattalin arziki

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending