News
Kwankwaso da gwamnan Kano sun jagoranci wani taron masu ruwa da tsaki bayan hukuncin Kotu
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kwankwaso da gwamnan Kano sun jagoranci wani taron masu ruwa da tsaki bayan hukuncin Kotu ta soke nasarar gwamnan Kano

Babu dai cikakken bayani kan abinda taron ya kunsa sai dai ana ganin taron nada alaka da halin da jamiyyar NNPP da gwamnatin Kano ta faɗa bayan kotu ta tabbatar da nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na APC.
Dan takarar shugaban ƙasa na NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Aminu Abdussalam da kusan dukkanin manyan jami’an gwamnatin jihar sun halacci taron da ya gudana a tsakar daren jiya a Kano



-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
