Connect with us

News

Yadda Mutuwar Wani Matashi Ya Girgiza Jama’a Sakamakon Wasiyyar Da Ya Bar Wa Iyayen Sa

Published

on

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA

 

Advertisement

Wani Matashi mai suna  Aminu Umar Faruq wanda ya yi fama da matsanancin ciwon ciki na kwana ɗaya Sakamakon wannan jinya ne Aminu ya aikewa iyayen sa da wasika yana mai neman gafarar su tare kuma da bayyana musu mutanen da ke binsa da kuma waɗanda shi yake bi bashi.

Jamhuriyar Nijar, Mali da Burkina Faso sun fice daga ECOWAS

Ga abinda wasiƙar tace:

Advertisement

BABANA DA KUMA MAMANA, NA BARKU LAFIYA DOMIN WANI CIWON CIKI YA KAMANI, DA DADARE HAR NAFARA JIN ZAN IYA BARIN DUNIYAR NAN, TOOH GA WASIYA TA.

AUDU KWALI YANA BINA DUBU GOMA 10k, HARUNA MAI WANKIN HULA DUBU BIYU 2K.

Advertisement

NI KUMA INABIN ALH MAI KAYAN BOX NAIRA DUBU BIYAR 5k.

WANNA SHENI MABUDIN WAYA NA

Advertisement

Password – 491109 –

MUHIBBA NA BARKI LAFIYA INA KAUNAR KI SOSAI, WASSALAM.

Advertisement

Wikki Times ta ruwaito cewa Haƙika wannan wasika ta matukar girgiza mutane da dama inda suka yi ta alhini tare da yi masa fstan

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending