News
NIN: Kimanin Mutane Miliyan 70 Ne Za Su Rasa Asusun Bankunan Su
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Sama mutum miliyan 70 ne ke cikin haɗarin rasa asusun ajiyarsu yayin da dokar da babban bankin Najeriya ya bayar na takaita duk wani asusu da babu Lambobin tantance Banki da Lambobin Shaida NIN.
In ba a Manta ba a ranar 1 ga watan Disamba, 2023, Babban bankin CBN ya bayar da umarnin sanya takunkumin ‘Post no Debit’ a duk wani asusun banki da bai haɗa BVN da NIN.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa bankin ya bayyana cewa dokar za ta fara aiki ne daga ranar Juma’a 1 ga watan Maris, 2024.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
