Sports
DA DUMI-DUMI: An dakatar da ‘yar tseren Najeriya tsawon shekaru 10 saboda samun karin kuzari
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Advertisements
Advertisements
Hukumar da ke kula da wasannin Olympics (AIU) ta sanar a ranar Juma’a cewa, an dakatar da ‘yar wasan da ta lashe lambar azurfa a gasar Olympics ta shekarar 2008, Blessing Okagbare na tsawon shekaru 10, saboda samun ta da abubuwan kara kuzari.
Advertisements
Advertisements
-
Opinion7 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion7 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News5 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
