Connect with us

News

Babbar Magana: Wani Mutum Ya Kashe Matarsa Da Dutsen Guga A Kano

Published

on

DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA 

Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka mai matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga a fuska.

Advertisement

Jaridar Bustan Daily ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne a garin Kwanar Dangora da ke karamar hukumar Kiru ta Jihar Kano.

UTME 2024 : JAMB ta ba da umarnin tsare duk iyayen da aka gani kusa da cibiyoyin CBT yayin rubuta jarrabawa

 

Advertisement

Acewar Adamu sabani ne ya shiga tsakaninsa da matarsa dalilin wata mata da ta nuna ba ta son mu’amalarsa da ita.

Sai dai ya ce ya yi ƙoƙarin fahimtar da ita, amma abin ya ci tura, inda ta ce babu ita babu zama da kishiya.

Advertisement

Daga nan ne a cewarsa ta kama shi da kokawa, kuma duk da ihun da yake yi ta ki rabuwa da shi, har ya aikata abinda ya aikata

 

Advertisement

Share this:

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending