News
Jaridun Najeriya: Abubuwa 10 Da Ya Kamata Ku Sani A Safiyar Ranar Asabar
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Yadda wani mai gidan haya ya sheka lahira yayin musu da ɗan haya
Ambasada Faisal Ibrahim al-Ghamidy ne, ya jagoranci bikin wanda manyan jami’ai daban-daban, manyan baki, da kuma wasu mahajjatan da suka halarci taron.
Shugaban kungiyar Mustapha Chike-Obi ne ya bayyana hakan a wata hira da jaridar PUNCH.
Tun cikin watan Fabrairu dan wasan na tawagar Faransa ya amince baka da baka da cewar zai koma Sifaniya, sannan cikin watan Mayu aka sanar da zai bar PSG a karshen kakar nan.
Advertisements
